Tazkareh

Shirin da ke dauke da tattaunawa da malamai masu fadakar da al’umma game da ilimi, tarbiyya da zamantakewa.

shiri ne dake tattaunawa da malamai dake fadakar da alumma.

Shiriyar Alur’ani

Shiri da ke sharhi kan darussan da ake koya a cikin Alƙur’ani Mai Girma da ma’anarsu ga rayuwar yau.

shiri ne dake sharhi kan Darussan da zaa koya a cikin alkur’ani mai girma

Rayuwar zamantakewa

Shiri da ke sharhi kan rayuwar zamantakewar al’umma tsakanin mabambantan addinai da al’adu.

shiri ne dake sharhi kan rayuwar zamantakewar alumma, tsakanin mabanbanta addinai da aladu

Ramadan

Shiri da ke kawo muku Fassarar Alkur’ani Mai Girma cikin harshen Hausa domin sauƙaƙa fahimtar saƙonnin Alƙur’ani.

shiri ne dake kawo muku Fassarar Alkur’ani mai girma cikin harshen hausa

Raa’yoyin masu saurare

Shiri da ke bayyana ra’ayoyin masu saurare kan abubuwan da ke faruwa a yau da kullum a duniya.

shiri ne da ke bayyana ra’ayoyin masu saurare kan abubuwan dake faruwa a yau da kullum a duniya